๐ ๐ Amanar Aure๐ ๐
๐ ๐ ๐ ๐
๐
37 and 38๐
Via OHW๐ฑ๐
Hilal yashigo dakin yayi tsaye yana kallonta, yanayin yadda tayi kwanciya yasa yaji aransa kamar tanada gajiya a tattare da ita hakan yasa bai tada taba,
Wurin cire kayansa yanufa ya cire tufafinsa, jallabiya ya janyo yasaka, sannan yanufi gado, har alokcin saida yayita kallon ameelah, yau cike yake da sha'awarta amma bazai takura mata ba, murmushi kawai yayi, ya kwanta ya janyo bargo, a hankali ya karanta addu oinsa na bacci sannan ya rufe idonsa,
Duk abinda ykeyi ameelah najinsa amma saita basar, kamar bacci take
Kusan awa daya tana kwance amma bacci take ba,
Sannan tatashi tayi mika tana kallon hilal, amma duk da hakn bata tashiba, sunansa tarika kira a hankali, taga ko motsawa baiba hakan ya tabbatar mata da cewa yayi bacci, sannan tatashi a hankali, tana tafiya cikin sanda harta fita daga cikin dakin,
Daman wayarta na falo tana chaji, wurin wayar tanufa ta dauko wayar tadawo saman kujera tazauna, agogon wayar ta duba 11:30, wani irin dadi taji domin bata saba alkawarin datayiwa Hmm ba,
Data ta bude cike dajindadi, massages suka fara shigowa, saida tajira suka gama shigowa kaf sannan tafara shiga whtsapp, bunbude sakonan takeyi ahankali tana yin reapply, hartakai ga number hajna beauty,
Dubawa tayi taganta tana online, ai kuwa nan suka fara chart hajna tayi mamaki sosai ta yadda taga ameelah tana matsayin matar aure amma tana chart din dare, har kusan 12..
11:56 Hmm ya shigo online, tana cikin charting da hajna taga text dinshi yashigo, da sauri tafito daga cikin hajna tadawo cikin hmm sakone yaturo
Hmm "Gaskiya beauty ina matukar jinki a raina, ta yadda kike cika mini alkawari"
Ameelah "hmm bakomai ai danna faran ta maka nake",
Hmm "๐ thnx i love yhu, ina jinsonki harcikin zuciyata, gaskiya bazan iya hakura dake ba, sonake kizamo mallakina"
Murmushi ameelah tayi kafin tafara typing
Ameelah "๐toh meyasa kakeson nazamo taka"
Hmm "hmm beauty kenan saboda ina sonki mana, wai kinkosan yadda nakesonki, bana iya minti talatin batare da ka kalli pic dinki ba"
Ameelah "๐ toh lallai kana sona sosai to idan nazamo mallakin wani fa"
Hmm " ๐ก aikuwa wlh dasai nakashesa, kuma kisa hallahira"
Ameelah "๐ณ kisa kuma, kana nufin zaka iya kisa akaina kenan"
Hmm "sosai ma kuwa wlh idn har akace za a rabani dake to baa nemi zaman lafiyaba"
Ameelah tayi dariya a zuce take fadan wannan baida hankali, inajin ya zauce, nadi nake matar aure taya zaiyi wannan ikirarin akaina, ni wannan soyayyar tamu a whtsapp kadai nadauketa amma banda zahiri,
Murmushi tayi sannan tafara reapply
Ameelah "๐๐ toh idan nice nace bana sonka fah, yaza kayi "
Hmm "๐ก๐ก๐ก kidainamin irin wannan wasar, babu abinda natsana a duniya irin yaudara, budurwa ukku nayi kuma kowacce nina kasheta da hannuna saboda ta yaudareni, beauty idan kema kika yaudareni, kasheki zanyi sannan kuma nakashe kaina, domin nasan dacewa nazo duniya da rashin saa, bantaba jin nakamu dason macce kamar ydda nakamu dasonki ba, Dan Allah beauty karki yaudareni,.domin bana bashin yaudarah"
Tun bata gama karanta text dinba tasoma jin jiri, wani zafi taji yafara fita daga jikinta, dukda fankar datake cikin falon, amma bata hana zufa yakaryi ta jikin ameelah bah,
Wani iri tsoro taji yakamata, ayya kuwa wannan mutum ne, hannunta tadaga tana dan fifitawa jikinta,...
(A zuci nace su ameelah angamu da ...๐ก๐ก)
N:- ❤ Rabi'atu sk msh da Mr, Smiles๐
[4/10, 12:03 PM]
๐ ๐ Amanar Aure๐ ๐
๐ ๐ ๐ ๐
๐
39 and 40๐
Via OHW๐ฑ๐
Cike dajin tsoro tafara typing
Ameelah " Dan Allah da gaske kake kataba kisa akan yaudara, kodai wasa kakemun"
Hmm "๐ beauty kenan ai babu wasa a cikin maganata, ni makashi matane masu yaudara, amma idan kina tattama jirani kigani"
Gaban ameelah yafadi sosai tace nashiga ukku, motsi tajiyo a bakin kofar dakin da hilal yke kwnce,
Cike da jin tsoro ta juya gurin, bakomai bane kofar dakin ne tayi kuka, domin ta manta dazata fito bata rufe kofarba, a hankali tayi ajiyar zuciya sannan tatashi taje ta rufe kofar tadawo tazauna, tadauki wayarta..
Images tagani guda ukku sunshigo, a hankali tasaka download dinsu, nafarko wata kyankyawar maccece, a kasan pic din an rubuta "wannan itace SAJIDA itace budurwata ta farko, ta yaudareni kuma na kasheta" kuma babu abinda kayi..
Ameelah ta zare ido a zuci take fadan innalillahi wa inna ilaihi raju un",
Pic nabiyu yabude a hankali tasa hannu ta dannan cikin pic din yabude, shima photon maccece amma bata kai kyau ta farin ba, a kasan photon an rubuta "wannan sunanta FARIDA, munhadu da ita ne ta Facebook, munkusan share wata biyu muna soyayya hartakaimu gamun hadu a fili, data ganni shine tace bata sona, a take gurin zuciyata tahau na kasheta halla hira"
Cab jekaga zufa a jikin ameelah, idanuwanta sunfito bulla2, jikin ta har wani rawa yake,
( nace " ameelah tahadu da jafa i, hmm farawace idan har bata daina cin AMANAR AURE ba, )
Hannunta narawa ta danna cikin photon na ukku, tashin hankali ๐ณ Gawar maccece anyanka mata wuya gata akwace cikin jini, ameelah jitayi kamar ta burma ihu, (koni da nake gefe saida nakasa tsayuwa, saida bro Abdul yacemun "be a man plx" sannan na tsada hankalina naci gaba da rubutu)
Ameelah takasa tsayawa ta duba abin aka rubuta a kasan photon, domin tataba ganin photon a wani grp nata na whtsapp akace wani yakashe budurwarsa saboda ta yaudareshi,
Zuciyarta duka takeyi sama sama, a akan photo nan text ne kusan guda shida, a tsorace tafara karantasu,
1, wadan nan sune matan da suka yaudareni,
2, a yanzu haka babu ko daya a duniya
3, beauty karki yaudareni domin bazan iya hakurin rashin kiba
4, koda yake ai nasan kina sona bazaki yaudareniba
5, ina fatar kinfahimci maganata ko beauty, karfa kiji tsoron halina niba mugu bane, kuma bana cutawa kowa sai wadda ya cuceni,..
Kafin tagama karanta text 5 taji karar shigowar wani sakon a waje, bakuwar number data gani dazuce akayi mata text da ita,
A hankali ta duba agogon dayake saman screen na wayarta karfe 2:31 tagani, duk tsoro yakamata
Sannan takaranta text nashida
6, nasan yanzu kin tsorata dani. Dan haka zanbarki kije kiyi bacci kisamu natsuwa, Saida safe. Nyt swt drm my beauty๐๐ "
Saman sunansa taduba taga last seen dinsa kusan minti biyu da saukarsa, bata masa reapply ba tafito, bakuwar number data gani wadda akayi mata text kuma number bata nageriya bace sakon takai hannu ta danna sakon ya bude, sakone kamar haka " ke dan kutumar banki ya inai miki magana kin wani shareni, bana son iskanci fa" .....
(To wata sabuwa inji yan chacha)
Na:- ❤Rabi'atu sk msh da Mr, Smiles๐
No comments:
Post a Comment